Namijin Goro, wanda ake kira Bitter Kola, yana daga cikin shahararrun tsirrai masu amfani wajen ƙara ƙarfin maza da inganta lafiyar jiki gaba ɗaya.
Yadda yake aiki:
Namijin goro yana taimakawa wajen Æ™ara yawan jini a jiki, yana Æ™arfafa jijiyoyin maza, kuma yana motsa sha’awa ta hanya ta halitta. Har ila yau, yana taimaka wajen rage gajiya da saurin fitar maniyyi.
Yadda ake sarrafa shi:
- A É—auki namijin goro a wanke shi sosai.
 - A niƙa shi ya zama gari ko a yayyanka ƙanana.
 - A haɗa da zuma ta halitta da ganyen goron dutse ko dabino idan ana so a ƙara ƙarfin tasiri.
 - A rika ɗauka ƙanana bayan cin abinci, sau biyu a rana.
 
GargaÉ—i: Kada a sha fiye da kima. A guji amfani da shi idan ana da matsalar hawan jini ko ulcer.
Magani daga tsirrai, lafiya ta gaskiya ce.
Kalam Waheed Herbal Medicine – Cibiyar Bada Maganin Gargajiya da Bincike Akan Tsirrai.

0 Opmerkings